iqna

IQNA

IQNA -  A daren jiya al'ummar kasar Jordan sun rera taken nuna adawa da gwamnatin sahyoniyawa ta hanyar gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Gaza da kuma kare tirjiya.
Lambar Labari: 3491586    Ranar Watsawa : 2024/07/27

Tehran (IQNA) bangarorin Ansarullah da gwamnatin Hadi mai ritaya a Yemen sun amince kan yin musayar fursunoni .
Lambar Labari: 3485222    Ranar Watsawa : 2020/09/27

Tehran (IQNA) kungiyar larabawan Yemen 'yan kabilar Huthi masu gwagwarmaya da 'yan mamaya a kasar sun bayyana shirinsu na tattaunawa da Saudiyya.
Lambar Labari: 3484898    Ranar Watsawa : 2020/06/15